Mene ne Smartcash
shi wani tsarin tattali da cinikayya ne mai zaman kanshi Wanda ke assasa cigaba da hadin Kai al-umma Wanda ke lura da ajiye bayanai na dukkani chiniki da ya faru.
Smarthive
muna matukan kokari wajan kyale al-umma su sarafa kudin, tsare-tsare hukumar, kasafin kudin, amfani da kudin tare da karfafar al-umma wajen chigaba.
Smart Reward
wanan shine dabara na daidaita farashi kuma wata hanyache ta Kara wa al-umma kwarin gwiwar ajiya sulalla a tsarin don su samu riba bayan wani tsawon lokaci.
Instant pay
Domin yin ingattaccen kasuwanci, gogewa Tare da kwarewa a harkar cinikayya, amsa kiran instant pay. A ta haka al-umma suna iya kusawanchin su ba da batan lokaci ba.